1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matashi mai gabatarwa a bukukuwan aure da suna a Katsina

December 30, 2020

Wani Matashi daya kammala karatun jami'a ya kama sana'ar gabatarwa a wuraren walimar biki da taron bikin zagayowar ranar haihuwa da taron walimar suna da dai sauran su.

Katsina Zeremonienmeister

Matashin na halarta wurin walimar bikin angaye da amare inda yake gabatarwa wato MC, sunansa Kabir Mahaushe MC ya ce ya kama wannan sana'ar ce tun yana makaranta kuma a yamzu ya samu nasorori matuka gaya duk da yake ya fuskanci kalubale da dama a sana'ar gabatarwa wato MC da yake a jihar Katsina.
Matashi MC Bahaushe ya ja hankalin matasa wajen yin amfani da baiwar da Allah ya yi masu wajan kama sana'o'i, tare da burin ganin sun taimaka wa 'yan uwansu matasa da dama, kamar yadda wasu yanzu haka ke ci karkashin MC Bahaushe a sana'ar gabatarwa da da yake yi. Kusan kullun akan gayyaci matashin zuwa wata hidima kuma yanan samun alheri tare da taimakawa 'yan uwansa matasa da sauran dangi.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW

Karin labarai daga DW