Kaduna: Matashi mai sana'ar sayar da hatsi
June 19, 2019![Hunger im Sahel Bildergalerie Tschad](https://static.dw.com/image/15907873_800.webp)
Talla
A kaduna, shekaru biyu bayan kammala kartu a jami'a, wani matashi a bude wa kansa shagon sayar da hatsi da sauran kayayyakin abinci don rufa wa kansa asiri, inda kuma yake horas da wasu matasa sana'ar fataucin kayan hatsi rin dabam-dabam don su zama masu dogaro da kansu maimakon tada fitina a cikin gari. Ibrahima Yakubu na dauke da karin bayani daga Kaduna...