Kakudji dan Afirka mai wakokin Opera06:04This browser does not support the video element.Gazali Abdou Tasawa12/14/2015December 14, 2015Kakudji da 'yan kidansa sun kware a fagen gwama al'adun Kwango da kuma salon kidan kasashen yamma. Wannan salo ne ya sa Serge Kakudji zama daya-dayan dan Afirka da ya kware a fannin wakokin opera.Kwafi mahadaTalla