Salon rayuwaKamaru: Kayan kwalliya daga shara01:33This browser does not support the video element.Salon rayuwa08/02/2017August 2, 2017Ngwane Liz na sha'awar kayan kwalisa - amma matashiyar 'yan kare muhalli daga Kamaru ta tsani yadda masana'antun tufafi ke gurbata muhalli. Saboda haka ta kirkiro da nata salo: Kayan kwalisa daga shara.Kwafi mahadaTalla