Halitta da MuhalliAfirkaKamfanin da ke amfani da bawon kwakwa don yin gawayi02:14This browser does not support the video element.Halitta da MuhalliAfirkaAbubakar Said Saad AH/SB04/03/2026April 3, 2026Kamfanin na amfani da bawon kwakwa ne wajen samar da gawayi mai inganci, wanda ke taimakawa tsaftace muhalli tare da rage sare bishiyoyi da ake yi domin samar da gawayi na gargajiya.Kwafi mahadaTalla