Al'aduBikin girka abincin gargajiya a kano03:11This browser does not support the video element.Al'aduAbdulrahman Kabir AMA/LMJ03/02/2023March 2, 2023Bikin girke-girken abincin gargajiya na kasar Hausa da yadda ake sarrafa kayan hadinsa da aka gudanar a jihar Kano da ke Najeriya, ya kara fito da amfaninsa ga lafiya da dadinsa a baka da kuma yadda ake marmarinsa. Kwafi mahadaTalla