Al'aduMai fasahar Zane da zayyana a Kano 02:58This browser does not support the video element.Al'aduAbdulrahman Kabir AMA/LMJ03/07/2023March 7, 2023An kafa cibiyar baje kolin hotuna da zane-zane irin na al'adun kasar Hausa musamman wadanda suka bace ko suke neman bacewa a jihar Kano, domin dabbaka ilmi da kuma amfanin manyan gobe. Kwafi mahadaTalla