Tattalin arzikiMai sana'ar sayar da shayi a Kano02:56This browser does not support the video element.Tattalin arzikiMuhammed Bello Ibrahim AS/LMJ06/06/2023June 6, 2023Sana'ar shayi na ci gaba da samun karbuwa tsakanin matasa a jihar Kano da ke Najeriya. Irin wadannan matasa sun ce sana'ar na taimaka musu wajen samun abun da za su biya bukatunsu na yau da kullum.Kwafi mahadaTalla