1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An bude makarantu a fadin kasar Nijar

03:43

This browser does not support the video element.

October 6, 2021

An bude makarantu a duk fadin jamhuriyar Nijar, bayan hutu na watanni uku kamar yadda mahunkuntan kasar suka tsayar. A birinin Damagaram dubban dalibai ne cikin murna suka koma azuzuwa bayan share dogon hutu.

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW