1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karawa tsakanin Freiburg da FC Bayern München

April 1, 2022

Sashen Hausa na DW na gabatar muku da wasannin kwallon kafa na lig-lig na Jamus wato Bundesliga kai tsaye ta rediyo.

Bundesliga Grafiken | Spieltag 28

Bundesliga Radiyo Kai Tsaye. A ranar Asabar muna dauke da sabon wasa, Abdourahamane Hassane da Abdul-raheem Hassan za su kasance da ku kai tsaye da misalin karfe uku da minti 25 na rana agogon Najeriya da Nijar wato karfe biyu da minti 25 agogon GMT da Ghana domin kawo muku sharhin wasan mako a kakar gasar Bundesliga ta bana, a karawa tsakanin Freiburg da FC Bayern München. Za ku iya kama mu a tashoshin abokan huldar DW a yankunanku, da kuma ta hanyar gajeren zango a kan mita  19, kilohats 15350 da mita 19, kilohaz 15195. Za kuma a iya sauraronmu kai tsaye ta shafinmu na intanet lokacin da ake wasan, ko kuma a tashoshin abokanan huldar DW da ke a yankunanku a wadannan kasashe:

Najeriya:

BRC    Bauchi

Caliphate FM Sokoto

Dandal Kura  Maiduguri

Freedom Radio        Kano, Dutse, Kaduna

Liberty FM     Kaduna, Abuja

Progress Radio        Gombe

Radio Gotel   Yola

Rima FM 97.1           Sokoto

Platinum FM  Keffi

Prestige FM  Minna

Unity FM         Jos

Nijar:

Alternative      Diffa

Anfani            Niamey, Konni, Maradi

Dallol              Balleyara, Dogondoutchi, Matankari, Tibiri

Damergou     Tanout

Dileram         N'Guigmi

Fara'a           Djoundjou, Dosso, Gaya

Gagaraou      Birnin Kazoé

Gaskia           Zinder

Haddin-Kay   Aguié, Dakoro, Magaria, Tagriss

Ikarawa          Bandé

Kaocen          Arlit

Murya Talaka Filingué

Sahara           Agadez

Saraounia      Konni, Madaoua, Maradi, Tahoua

Shukurah       Matameye, Zinder

Tambara        FM Tahoua, Niamey

Tarmamoua   Tessaoua

Niyya             Konni

Nomade         Agadez

Rounkondoum     Doumega

Té Bon Sé     Tillabéri

Ghana:

Zuria FM        Kumasi

Senegal:

Radio Dunyaa FM    Tamba