SiyasaAfirkaKarfafa alaka tsakanin al’umma da rundunar sojojin hadin gwiwa na kasashen da ke bakin tafkin Chadi03:24This browser does not support the video element.SiyasaAfirkaAl-Amin Suleiman Muhammad USU/MNA09/10/2021September 10, 2021Rundunar sojojin hadin gwiwa na kasashen da ke bakin tafkin Chadi wato Multi-National Joint Task Force sun ba da tallafin harkokin kiwon lafiya ga dubban ‘yan gudun hijira a Munguno da ke jihar Borno. Kwafi mahadaTalla