1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sauyin Mulki a Najeriya

Suleiman Babayo AH/USU
May 25, 2023

A Najeriya, ranar 29 ga watan Mayu sabon Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dauki madafun ikon kasar mafi yawan mutane a nahiyar Afirka daga hannun Shugaba Muhammadu Buhari mai barin gado.

Najeriya l APC
Shugaba Muhammadu Buhari na Najweriya mai barin gado da Bola Ahmed Tinubu shugaba mai jiran gadoHoto: Nigeria Prasidential Villa

A Najeriya an kwashe shekaru 24 ana karkashin tsarin dimukaradiyya a kasar mafi yawan mutane tsakanin kasashen nahiyar Afirka.

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna