Karuwar cin hanci a kasashen Afirka
July 11, 2013Talla
Kungiyar Transparency International ta fitar da sabbin alkaluma kan cin hanci da rashawa a kasashen duniya, wadanda suka nunar da cewa kasashen Afirka ne ke kan gaba wajen aikata wannan ta'adar. Saboda haka ne muka tanadar muku da kundi kan matsalar cin hanci a wasu kasashe na Afirka.