1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zanga-zangar a Beljiyam kan masu kyamar baki

Abdourahamane Hassane
June 16, 2024

kimanin mutane dubu biyar ne suka halarci wani gangami na kyamar jamiyyar masu tsatsaura ra'ayi a Brussel don nuna adawa da karuwar masu ra'ayin kyamar baki a Turai.

Hoto: Kirill Kudryavtsev/AFP/Getty Images

 A Zaben Turai  a makonnin farko na watan yuni  ya kasance an samu karuwar masu tsatsaurar raayin a Faransa da Jamus. A Beljiyan, zaɓen 'yan majalisar dokoki da aka gudanar masu matsagaicin ra'ayin kawo sauyi ne suka  samu rinjaye.

 

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW