Salon rayuwaKaruwar yanayin zafi a Ghana02:30This browser does not support the video element.Salon rayuwa02/18/2019February 18, 2019Yanayin zafi mai tsanani, da rashin ruwan sama, da zaizayewar bakin teku na barazana da al'umomin wasu yankuna na Ghana. Teku na mamaye mita biyu na gabar ruwa a kowace shekara, lamarin da ake ganin alama ba kawai a kan gine-gine ba.Kwafi mahadaTalla