Najeriya da Jamhuriyar Nijar kasafin kudi ya dauki hankali
October 7, 2021
Sabon kasafin na Naira triliyan 16 da miliyan dubu dari uku na zaman mafi girma a cikin shekaru kusan bakwai na gwamnatin da APC ke jagoranta a Najeriya.
Talla
Kafin kudi na kawo tayar da jijiyar wuya a kasashen Najeriya da Jamhuriyar Nijar