1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Bukukuwan tunawa da yakin duniya na biyu

Abdourahamane Hassane
June 5, 2024

Shugaban Amurka Joe Biden ya fara ziyara a Faransa inda yake halartar bukukuwan tunawa da yakin duniya na biyu

Hoto: AP

 A wani gaggarumin hari ta jiragen sama na yaki da na ruwa da dakaru kawance na   Birtaninyada Amirka da Rasha suka kadddamar daga Normandi. A daran biyar zuwa shida ga watan yuni na shekara ta 1944, sun kubtar da Faransa daga gwamnatin yan mulkin  Nazi na Hitler da kuma wasu sassan dabam-dabam na Turai. Ranar wacce ake yi mata laakabi da sunan D Day, wadda ake bikin cikkar shekaru 80 da yin ta. Yanzu haka an fara  kaddamar da bukukuwan tunawa da ita tare da halartan shugabannin Jamus da Italiya da Amirka  da kuma sarki Charsle na uku na Birtaniya. Sai dai  kasar Rasha wacce ta kasance jagora a yakin da 'yan Nazi a nasara da dakarun kasashen kawance suka samu, wakilanta sun kauracewa   bukukuwan