Abu Namu: Harkokin kasuwancin mata
July 27, 2020Talla
Shafukan sada zumunta musamman a wannan yanayi na annobar Coronavirus sun taka rawa wajen bunkasa harkokin kasuwanci matan ta kaffafen sada zumunta kamar su Instagram da Watsapp da Facebook da sauransu, amma kuma hakan ma na tattare da kalubale. Galibi matan dai sukan yi amfani da shafukan domin yin harkokin kasuwancin.Za ku iya ji sautin shirin na Abu Namu daga kasa.