Halitta da MuhalliKatsina: Kungiyar Izala a Najeriya ta kaddamar da dashen itatuwa don kare muhalli03:56This browser does not support the video element.Halitta da MuhalliYusuf Ibrahim Jargaba MA/ATB09/03/2021September 3, 2021Kungiyar ta ce lura da yadda ake ci gaba da gurbata mahalli da kwararowar hamada ya sa ta himmatu wajen ba da gudummuwarta bisa manufar kare muhalli.Kwafi mahadaTalla