Salon rayuwaNijarKirsimeti: Kawata mujami'u a Damagaram01:09This browser does not support the video element.Salon rayuwaNijarLarwana Malam Hami ZUD/LMJ12/24/2025December 24, 2025Faifen bidiyonmu kan yadda Kiristoci a Jamhuriyar NIjar suka fara kawata wuraren ibadarsu, domin shirya wa zuwan bukukuwan Kirsimeti na shekara ta 2025. Kwafi mahadaTalla