Kawo sauyi a rayuwar Zabiya a Tanzaniya03:20This browser does not support the video element.Abdourahamane Hassane / LMJ09/07/2015September 7, 2015Rayuwar Zabiya a Tanzaniya na cikin hadarin fuskantar kisa saboda canfi da bokaye ke yi na cewar ana iya yin amfani da sassan jikinsu domin yin arziki.Kwafi mahadaTalla