SiyasaKenya: Gina makaranta da sharar da dalibai ke tsintowa02:58This browser does not support the video element.Siyasa10/14/2019October 14, 2019A tsibirin Lamu da ke kasar Kenya wani mai rajin kare muhalli na koya wa yara yadda za s tsabtace muhalli, inda suka yi amfani da shara suka gina wa kansu makaranta.Kwafi mahadaTalla