Salon rayuwaNajeriyaZamfara: Macen da kiba ta hana ta tafiya02:18This browser does not support the video element.Salon rayuwaNajeriyaYusuf Ibrahim Jargaba ARH/LM10/07/2024October 7, 2024Wannan matar ba ta iya yi wa kanta komai saboda larurar kiba da take fama lokaci mai tsawo, tana shan wahala saboda ba ta taba haihuwa ba balle ta samu masu tallafa mata.Kwafi mahadaTalla