Kida da waka domin yaki da talauci03:00This browser does not support the video element.09/25/2015September 25, 2015A wani yunukuri na yaki da talauci da shan miyagun kwayoyi da aikata laifuka kisa a cikin unguwanin yaku bayi a birninin Nairobi na Kenya wasu matasa sun tsara kansu ta hanyar yin kida na zamani irin na Korogocho.Kwafi mahadaTalla