Wa ya kashe Jamal Khashoggi?
October 18, 2018![Türkei, Istanbul: Ermittler vor der Arabischen Botschaft](https://static.dw.com/image/45929507_800.webp)
Talla
Masu bincike na ci gaba da kokarin gaanin sun gano wanda ya hallaka shahararren dan jaridar nan dan asalin kasar Saudiyya mazaunin Amirka Jamal Khashoggi a ofishin jakadancin Saudiyyan da ke birnin Istanbul na Turkiyya na ci gaba da daukar hankalin duniya. Mahukuntan Ankara dai na karfafazarginsu a kan Saudiyyan, zargin da mahukuntan Riyadh ke ci gaba da musantawa.