Salon rayuwaAfirkaKiwon akuyoyi na zama a Adama da ke Najeriya02:28This browser does not support the video element.Salon rayuwaAfirkaMubarak Aliyu AMA/SB08/01/2025August 1, 2025Rashin tabbas da ke tattare da kiwon kaji ne ya sa Fatima Sani Jada watsi da kiwon kajin tare da rungumar kiwon dabbobi, wanda yanzu ta ce ya fara bude mata kofofin arziki.Kwafi mahadaTalla