Salon rayuwaAfirkaNijar: Kokarin matasa na shiga Turai 02:50This browser does not support the video element.Salon rayuwaAfirkaGazali Abdou Tasawa ARH/LMJ07/09/2024July 9, 2024Duk da bakar azaba da ke tattare da shiga Turai ta hanyar Sahara, matasa masu tarin yawa na yin kasada da rayuwarsu wajen kokarin shiga Turan ta hanyar Hamadar Sahara a Jamhuriyar Nijar. Kwafi mahadaTalla