WasanniKokowar gargajiya karo na 42 a Jamhuriyar Nijar03:38This browser does not support the video element.WasanniGazali Abdou Tasawa01/06/2022January 6, 2022A Jamhuriyar Nijar, kayataciyyar kokowar gargajiya karo na 42 ta gudana a Yamai inda Issaka Issaka na jihar Dosso ya zama sabon sarki, bayan da ya samu nasara a kan Aibo Hassan na jihar Maradi.Kwafi mahadaTalla