ZaneKomawa gida don bude cibiyar zane-zane02:21This browser does not support the video element.Zane02/09/2023February 9, 2023Samantha Inarukundo ta yi karatu a China kafin komawarta Burundi inda ta bude wurin zane-zane na musamman a Bujumbura babban birnin kasar. Ta ce zama mai tawali'u tare da dimbin hikima shine mabudin nasararta.Kwafi mahadaTalla