Koriya ta Arewa ta yi gwajin makami mai linzami
April 5, 2017Talla
Amirka ta ce makamin na nukiliya samfari KN 15 wanda ka iya cin kamar kilomita 60 na tafiya a karkashin ruwan teku ba shi da wata barazana ga arewacin Amirka.Wannan gwaji dai na zuwa ne daf da lokacin da za a soma wani taro tsakanin Amirka da china, inda za a tattauna batun barazanar da shirin nukiliyar na Koriya ta Arewa yake da ita ga duniya.