SiyasaFaransa
Kotu a Faransa za ta yi nazari kan bukatar sakin Sarkozy
October 31, 2025
Talla
An daure shi tun ranar 21 ga Oktoba bayan an same shi da laifin aikata laifuka kann karbar kudin kadafi na Libiya.
A ranar 25 ga Satumba, Kotun Laifuka ta Paris ta yanke masa hukuncin ɗaurin shekaru biyar na zaman gidan yari, inda ta same shi da laifin, aika wasu jami'an gwamnatin su haɗu a Tripoli da wani babban jami'in gwamnatin Muammar Gaddafi.
Don tattauna shirin karbar kudade don yakin neman zaɓen shugaban ƙasa da ya yi nasara a shekarar ta 2007.