Magance zaman kashe wando a Laberiya03:18This browser does not support the video element.10/09/2015October 9, 2015Barbara Ketter na jagorantar shirin Kick For the Future a Monrovia. Kungiyar YOCADS ta na horas da matasa tare da taimaka musu samun aiki. Ta samar wa da matasan guraben aiki 200.Kwafi mahadaTalla