Fasaha/GwanintaKuna da cibiyar koyar da sana'a?03:42This browser does not support the video element.Fasaha/GwanintaSalissou Boukari SB/LMJ06/08/2023June 8, 2023Kuna da cibiyar koyar da aikin hannu da ta kai girman wannan a yankinku? Cibiyar Village Artizanal da ke birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar na sarrafa abubuwa dabam-dabam ciki har da gyara kayan da aka kawo daga Turai.Kwafi mahadaTalla