SiyasaKungiyar AU ta zabi sabon shugabaMuntaqa Ahiwa02/02/2017February 2, 2017Kungiyar tarayyar Afirka ta AU ta gudanar da babban taronta inda ta zabi sabon shugaba mai suna Faki Mahamat don maye gurbin Nkosozana Dlamini-Zuma wadda wa'adin mulkinta ya zo karshe.Kwafi mahadaHoto: picture-alliance/Anadolu Agency/M. Wondimu HailuTalla