An gano kakurburan jam'i a Siriya
December 12, 2018Talla
Hukumomi wanda suka ce gawarwakin sun kai 100 sun zargi kungiyar IS da laifin aikata ta'asar. Kungiyoyin kare haki bil Adama da na gaji sun ce yawancin wdanda suka mutu an gana musu hukuba ne kafin a kashesu. A cikin watan Nuwamba bara ne dai sojojin gwamnatin na Siriya suka sake karbar iko da garin na Albu Kamal da ga hannun kungiyar mayakan IS.