Al'aduKungiyar rawa ta "Tchado Stars" a Chadi03:49This browser does not support the video element.Al'aduZainab Mohammed Abubakar05/04/2017May 4, 2017Aleva Ndavogo Jude, shi ne shugaban "Tchado Stars", wata kungiyar masu rawa a kasar Chadi. Ya na kula da yara maza 30 zuwa 40, masu shekaru tsakanin takwas zuwa 28. Ya na mayar da su wajen iyayan su tare da samar musu aikin yi. Kwafi mahadaTalla