Kwanaki 100 na Goodluck Jonathan akan karagar mulki
August 13, 2010![](https://static.dw.com/image/5178011_800.webp)
Talla
Shugaban Nigeriya Goodluck Jonathan na cika kwanaki 100 akan karagar mulkin ƙasar, adaidai lokacin da jami'iyyarsa ta PDP ta yanke shawarar cigaba da tsarin karɓa-karɓa, tare da cewar bata hana Shugaban yin takara ba. To sai dai ko waɗanne itrin kalubale ke gaban shugaban Nigeriyar a wannan matsayi daya tsinci kansa?
Mawallafi: Uwais Abubakar Idris