SiyasaKwankwaso da Ganduje: Siyasar Kano ta yi zafi08:43This browser does not support the video element.Siyasa01/06/2022January 6, 2022A Najeriya yunkurin sulhu a tsakanin tsohon gwamnan jihar Kano Rabiu Musa Kwankwaso da gwamnan jihar mai ci yanzu Abdullahi Umar Ganduje ya bar baya da kura. Kan haka tashar DW ta yi hira da Kwankwaso.Kwafi mahadaTalla