Yadda ta kaya a kakar wasannin Turai
June 15, 2020Talla
Shirin ya leka kakar wasannin La ligar kasar Spain da Seria A a Italiya da kuma Primier League a kasar Ingila, da kuma wainar da aka toya a gasar wasannin Bundesligar kasar Jamus, inda ta leko ta koma ga kungiyar Bayern Munich.