Salon rayuwaJamus
Lafiya Jari: 05.02.2025
February 7, 2025
Talla
Wani bincike ya gano cewar akwai na'ukan cutar Dementia dabam-dabam wadanda ke aukuwa sanadiyar rashin samun isashen barci, da yawan shan Barasa fiye da kima, da kuma yadda wasu mutane ke rayuwa batare da motsa jiki ba. Daga kasa za a iya sauraron sauti.