1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Lafiya Jari : 11.11.2025

November 14, 2025

Cin kayan itatuwa ko kayan marmari kamar gwaiba da nangoro da ayaba da sauran su wadanda aka yi amfani da sinadari kamar calcium dawasu sinadarar wajen tabbatar da nunan su na haifar da hadari lafiyar ga al'umma.

Hotunan mangoro
Hotunan mangoroHoto: Piyal Adhikary/dpa/picture alliance

Daga cikin wadannan cututtuka da likitoci suka tabbatar za a iya samu daga cin irin wadannan kayan marmari da aka tilasta wa nuna sun hada da ciwon daji da lalacewar gabobin jiki kamar hanta da koda da matsalolin kwakwalwa da jijiyoyi.Daga kasa za a iya saiuran sauti.