1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Lafiya Jari: 18.04.2025

April 18, 2025

Cire tallafin da Amirka ta yi a kan ba da tallafi wa hukumar lafiya ta duniya WHO ya saka masu fama da ciwon Aids a Najeriya cikin matsi.

Hoto: AP

Gwamnatin Najeriya dai na iya bakin kokarinta na cike gibi a game da daukar dawainiyar masu fama da ciwon Aids ta bangaran magunguna.