1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Lafiya Jari: 28+01.11.2024

Zainab Mohammed Abubakar AH
November 1, 2024

Ko da yake ciwon sankara ko kuma daji na mama ya fi yawa a tsakanin mata,maza MA na iya kamuwa da shi.

Hoto: privat

.Kwararru a fannin lafiya na ci gaba da fadakarwa walau don kaucewa kamuwa ko neman maganin kulawa ko kuma waraka daga cututtuka dabam- dabam da ke addabar jama'a. Yanzu haka ana ci gaba da fadikarwa domin wayerwa  mutane kai game da ciwon daji,ko sankara ko kuma kansa.Daga kasa za a iya saurar sautin shirin.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW