Lafiya Jari. Amfanin cin nama
March 25, 2022
Talla
Naman ya kasu dabam-dabam akwai dafaffe akwai gasashe akwai soyaye kowane daga cikinsu na da irin nasa amfanin da kan iya yi a jinkindan Adam ama illar da yakan iya janyowa. Akasari daimutane ke yi amfani da nama a lokacin shagulgula na biki ko aware ko suna.