1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Lafiya Jari: Ciwon mata masu haila

December 31, 2021

Matan da ba su wuce ganin jinin haila ba ko 'yan mata kan fuskanci ciwo a kasan mararsu kafin zuwa jinin haila inda  mace ke jin mara ta kamar za ta tsage

Nigeria Abuja Maitama Hospital Krankenhaus Schwester Harriet
Hoto: DW

Likitoci na cewa ciwon mara abu ne da ya zama ruwan dare kuma wani ɓangare ne na haila. Kuma ciwon yakan dauki kwana biyu zuwa uku ko fiye da haka. Sannan yakan zama matsananci ga wasu mata, yayin da wasu kuma yakan zo musu ne sama-sama in ji likitoci .

Daga kasa za a yi sauraron sauti domin karin bayyani
 

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani