SiyasaJamus
Lajfiya Jari: 17.07.2024
July 19, 2024![](https://static.dw.com/image/62493057_800.webp)
Talla
Gazawar zuciya ko ciwon zuciya , cuta ce wacce ke sa zuciya ta gaza ci gaba da biyan bukatu na jiki na isar da jinin a sasa dabam-dabam na jinkin dan Adam. Hakan na janyo abubuwa kamar haka.
-Rashin kuzari na yau da kullun.
-Wahalar yin barci saboda matsalolin cunkoson numfashi.
-Rudani da ko matsalolin ƙwaƙwalwa.
-Bukatar yin fitsari da daddare akai-akai.
-Kumburi na ƙafafu
-Karancin numfashi.