WasanniAfirkaOlympics: Lambobin yabon kasashen Afirka01:31This browser does not support the video element.WasanniAfirkaKhaya Ally ZUD/LMJ08/14/2024August 14, 2024An kammala wasannin Olympics ba tare da Najeriya ta samu lambar yabo ko guda daya ba, duk da makudan kudin da kasar ta kashe wajen tura 'yan wasanta. Ga faifen bidiyonmu, kan lambobin yabon da kasashen Afirka suka samu a gasar.Kwafi mahadaTalla