1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Lauya mai fafutuka wajen kawar da rashin adalci a Yuganda

01:41

This browser does not support the video element.

Sella oneko AH
August 7, 2017

Nicholas Opiyo dan shekaru 37 kana lauya mai rajin kare hakkin dan Adam ya shiga shari'u masu sarkakakiya inda shi da jama'arsa suka kalubalanci dokar hana luwadi a Yuganda wanda hakan ya sa ya samu lambar yabo ta German Africa Prize.