SiyasaLegas: An haramta amfani da acaba 03:01This browser does not support the video element.Siyasa02/05/2020February 5, 2020Haramta amfani da ababen hawan ya biyo bayan hadura da cunkoso da gwamnatin jihar Legas ta ce suke haifarawa, dole ta dauki matakin duk da suka da ta ke ci gaba da sha daga masu sana'ar da wadanda ke dogaro da ababen hawan a zirga-zirga. Kwafi mahadaTalla