SiyasaIreland
Firaministan Ireland ya yi murabus
March 20, 2024Talla
Zan yi murabus daga shugabancin Fine Gael jam'iyyar masu sassaucin ra'ayi kuma zan yi murabus a matsayin firaminista da zaran magajina ya samu damar shiga ofis,in ji shugaban mai shekaru 45, wanda anda ya bayyana dallilansa na marabus da cewar suna da nasaba ne da siyasa,sai dai har kawo yanzu bai fayyace dalilan ba.